Bayani dalla-dalla game da mummunan hàdàrin motar da ya faru da Adam A. Zango da halin da yake ciki a yanzu
Jarumi Adam A. Zango Yayi Haɗarin Mota Akan Hanyar Kano Zuwa Kaduna.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Daga Abubakar Shehu Dokoki
Fitaccen Jarumin Masana'antar shirya Fina-finai ta Kannywood Adam A. Zango, ya gamu da haɗarin mota akan hanyarsu daga Kaduna Zuwa Kano, wanda hakan ya tada hankalin dayawa daga cikin Masoyansa, dakuma mabiyan Jarumin.
Bayyanar saƙon nuna godiya daga Adam A. Zango bisa addu'o'i da ake masa da kuma fatan alkairi, kamar yadda ya bayyana a shafinsa na Facebook, hakan ya sanyaya zuciyar...








