Sanannen Masoyin Shugaba Buhari, Sanata Ibrahim Musa, ya rigamu gidan gaskiya
INNALILLAH WA 'I NNA ILAIHIM RAJI'UN.
Tsohon Sanata Shiyar Arewacin Jihar Neja Sanata Ibrahim Musa Allah Ya karbi Bakuncin ka Ya sa Aljanna Tazama Makoma,
Za,Ayi jana,izarsa Bayan Sallar Azahar a babban Masallacin Juma,a na Kasa Dake Abuja.
Babu shakka Jahar Neja, Musammam Masarautan kontagora.
Allah ya Gafarta Masa Ameen








