Bidiyon da aka yi zargin An ga jirgin sama na kaiwa ‘yan Bìndìgà a daji makamai ya dauki hankula
Wani Bidiyo ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga wani jirgin sama me saukar Angulu yana tashi a Daji da mutane da yawa.
An dai yi zargin cewa, 'yan Bindiga ne aka kaiwa makamai a cikin jirgin.
https://twitter.com/ubasinachimbia/status/1921978044962443621?t=SfCf-io98qlxaLCgJ9J9cA&s=19
Saidai babu wata kafa me inganci data tabbatar da hakan.








