Ina da yakinin Amaechi da matarsa Barayi ne, kuma idan aka bincikesu ba’a gano kudin sata ba, zan sauka daga mukamin ministan Abuja>>Inji Wike
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa, idan aka binciki Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi da matarsa akan kudaden hukumar NDDC ba'a samesu da laifi ba, zai sauka daga Ministan Abuja.
Wike ya roki shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya saki rahotan binciken hukumar wadda ta raya yankin Naija Deltace.
Wike ya fadi hakane a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na Channels TV inda yake mayar da martani kan zargin da Amaechi ya masa cewa, shi dan ...








