Buhari ko da ya zama shugaban kasa irin abincin da talakawa ke ci yake ci, irin su Wake, Tuwo, koko da kosai da sauransu>>Inji Garba Shehu
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tsohon me magana da yawun tsohon shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa, ko da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya zama shugaban kasa irin abincin da talakawa ke ci shima yake ci.
Garba Shehu ya bayyana hakane a wani littafi da ya wallafa wanda ya kunshi irin abinda ya faru a lokacin da yayi aiki a matsayin me magana da yawun tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Garba Yace jim kadan bayan zaman Buhari shugaban kasa, an sanar dashi cewa, an ware Naira Mil...








