Daga jihar mu, zamu baiwa shugaba Tinubu kuri’u Miliyan 2.5 a zaben 2027>>Inji Gwamnan Edo
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya bayyana cewa, Najeriya bata bukatar wani hadakar 'yan Adawa saboda.
Yace tsare-tsaren gwamnatin Tinubu sun gyara Najeriya dan haka shi daga jiharsa zasu baiwa shugaba kuri'u Miliyan 2.5
Yace kuma ba wasa yake ba.
https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1947731180511760526?t=gf8N2oW-50Db6xb_xihGzQ&s=19








