Saturday, December 13
Shadow
Ya kamata ku fahimci cewa matsin tattalin arziki ba a Najeriya bane kadai, Annobace data mamaye ko ina a Duniya>>Shugaba Tinubu

Ya kamata ku fahimci cewa matsin tattalin arziki ba a Najeriya bane kadai, Annobace data mamaye ko ina a Duniya>>Shugaba Tinubu

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, ya kamata mutane su gane cewa, Matsalar tattalin arziki ba a Najeriya bane kadai, Annobace data mamaye kowace kasa a Duniya. Shugaba Tinubu ya bayyana hakane a sakonsa na ranar ma'aikata. Dan haka ya baiwa Ma'aikatan Najeriya hakuri inda yace su co gaba da juriya musamman game da bukatun da suke gabatar masa. Shugaban yace yana sane da halin matsin rayuwa da yunwa da 'yan Najeriya musamman ma'aikata ke ciki inda ya sha Alwashin magance wadannan matsaloli. Shugaba Tinubu ya bayyana hakane a Eagle Square dake Abuja ta bakin Ministan Kwadago, Muhammad Maigari Dingyadi
Kalli Bidiyo: Karuwanci ne sana’ata, kuma ta sanadinsa na sai mota, yanzu Aikin Hanjji nake son zuwa in roki Allah ya yafe min daga nan sai in daina>>Inji Yasmin daga Kaduna

Kalli Bidiyo: Karuwanci ne sana’ata, kuma ta sanadinsa na sai mota, yanzu Aikin Hanjji nake son zuwa in roki Allah ya yafe min daga nan sai in daina>>Inji Yasmin daga Kaduna

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata matashiya me suna Yasmin daga Jihar Kaduna ta bayyana cewa, Sana'ar karuwanci take yi. Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita wadda ta yadu sosai a kafafen sada zumunta. Matashiyar ta bayyana cewa dalilin wannan sana'a ta sayi mota kuma yanzu Saudiyya take son zuwa. Ta bayyana cewa, burinta shine idan ta ce Saudiyya ta dawo sai ta Tuba. Kalli Bidiyon anan: https://twitter.com/Abdulilu1/status/1917732658773385317?t=AU6VHpdCfn5Cu4yvT3C5Vw&s=19 A yayin...
Ka je Kotu: Sanata Natasha Akpoti ta gayawa Sanata Godswill Akpabio bayan da yace ta bayyana hujjarta na cewa ya nemeta da lalata

Ka je Kotu: Sanata Natasha Akpoti ta gayawa Sanata Godswill Akpabio bayan da yace ta bayyana hujjarta na cewa ya nemeta da lalata

Duk Labarai
Sanata Natasha Akpoti ta bayyanawa kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio cewa ya tafi kotu idan yana son ta bayyana shaidar cewa ya nemeta da lalata. Tace kotu ce kadai zata iya tursasa ta ta bayyana hujjojin zargin da take masa. Ta bayyana hakane biyo bayan neman da Sanata Godswill Akpabio yayi ta bakin lauysanda cewa Sanata Natasha Akpoti ta bayyana hujjar cewa ta nemeta da lalata.
DA ƊUMI-ƊUMI: Karon Farko Nijeriya Za Ta Karɓi Bakuncin Gasar Karatun Alƙur’ani

DA ƊUMI-ƊUMI: Karon Farko Nijeriya Za Ta Karɓi Bakuncin Gasar Karatun Alƙur’ani

Duk Labarai
DA ƊUMI-ƊUMI: Karon Farko Nijeriya Za Ta Karɓi Bakuncin Gasar Karatun Alƙur’ani. Rahotanni da ke shigo mana yanzu sun tabbatar da cewa Nijeriya za ta karɓi bakwancin masabaƙar karatun Alkur'ani mai girma ta duniya a wannan shekarar. Majiyar Jaridar Arewa ta tabbatar da cewa Musabaƙar ta ƙasa da ƙasa wadda za a gabatar a watan Agustan bana 2025. Tsohon ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Bassa a Jihar Filato, Muhammad Adam Alkali, ya ɗauki nauyin shirya wannan gasar. Hakazalika za a fara daga Jos ne, daga bisani a kammala a birnin Abuja. Ana kyautata zaton Musabaƙar zata samu halartar wakilai daga ƙasashe kusan 20, na sassan faɗin duniya.
DA ƊUMI-ƊUMI: A Shirye Nike Na Auri Muneerat Abdussalam Idan Har Ta Amince – Inji Usman Ibrahim Kobie

DA ƊUMI-ƊUMI: A Shirye Nike Na Auri Muneerat Abdussalam Idan Har Ta Amince – Inji Usman Ibrahim Kobie

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Matashi Usman Ibrahim Kobie ya bayyana aniyarsa na auren shahararren yar TikTok, kuma mai sayar da maganin ma'aurata, Muneerat Abdussalam idan ta amince. Matashin ya bayyana haka ne a shafinsa na Manhajar Facebook, a ranar Alhamis. Inda ya bayyana cewa "Matukar Muneerat Abdussalam ta shirya yin aure, to tazo kawai mu daidaita, ni kuma in aureta in kawota Bauchi cikin farin ciki da natsuwa. Dama tuni nake da burin auren mace mai hankali da wayewa, wadda ta girme ni a shekarun d...
Kalli Bidiyo: Wutar Daji ta mamaye kasar Yahudawan Israyla inda suka ce basu taba ganin Irin Wannan bala’in ba a tarihin kasar, Lamarin ya sha Karfinsu suna neman taimakon kasashen Duniya

Kalli Bidiyo: Wutar Daji ta mamaye kasar Yahudawan Israyla inda suka ce basu taba ganin Irin Wannan bala’in ba a tarihin kasar, Lamarin ya sha Karfinsu suna neman taimakon kasashen Duniya

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Mahaukaciyar wutar Daji ta mamaye wasu sassa na kasar Israela dake yaki da Falasdinawa. Rahotanni sun bayyana cewa wannan wutar daji itace mafi muni a tarihin kasar. Kasar ta Israela na neman tallafi daga kasashen Duniya dan shawo kan wannan wuta. Wutar dajin ta yi muni sosai ta yanda saida aka soke wasu muhimman abubuwan da ya kamata ace an yi irin su bikin ranar 'yancin kasar. https://twitter.com/AdameMedia/status/1917663604729426261?t=HupaqLsMCH6_2CP9IRRKWA&s=19 Wannan wuta tasa an kwashe mutane da yawa daga gidanjensu saboda ana tsammanin zata kai garesu. Jiragen yakin kasar Israela na ta shawagi a sararin samaniyar kasar inda suke kokarin kashe wutar data tashi. https://twitter.com/MenchOsint/status/1917675659834650708?t=FswFSaO4...
Kuma Dai:Kalli Bidiyon yanda wata matashiya ta yi ridda ta koma Kirista a Maiduguri

Kuma Dai:Kalli Bidiyon yanda wata matashiya ta yi ridda ta koma Kirista a Maiduguri

Duk Labarai
A jiyane muka samu labarin yanda wani mutum a Arewacin Najeriya yayi ridda ya koma Kirista inda mutane ke ta mamaki. A yau kuma mun tashi da labarin wata matashiyace da itama ta koma Kirista. A labarinta, an dauko ta ne daga Maiduguri inda aka kaita Jos jihar Filato inda ta koma Kirista. Saidai daga baya an mayar da ita wajan danginta kuma ta koma ta sake zama Musulma. Kalli Bidiyon: https://twitter.com/MFaarees_/status/1917520596373487850?t=HkLlRmpo9rgAlCSk2VSSqQ&s=19 Da yawa dai sun yi ta kira ga iyaye da su saka ido akan 'ya'yansu.
Arewace saboda yawanta ke da kuri’un da zasu iya zabar mutumin da zai zama shugaban kasa a 2027>>ACF

Arewace saboda yawanta ke da kuri’un da zasu iya zabar mutumin da zai zama shugaban kasa a 2027>>ACF

Duk Labarai
Kungiyar tuntuba ta Arewa me suna Arewa Consultative Forum ta bayyana cewa mutanen Arewa ne ke da kuri'un da zasu iya sanyawa dan takara ya zama shugaban kasa a shekarar 2027. Shugaban kwamitin Amintattau na ACF, Alhaji Bashir M. Dalhatu ne ya bayyana hakan inda yace suna ta samun bukatar su saka ido dan gano dan takarar da ke da ayyukan da zai amfanar da Arewa a shekarar 2027 dan a Zabeshu. Saidai yace abinda yafi damunsu a yanzu matsalar tsaro ce inda yace suna kira ga gwamnati da ta magance matsalar kamin lokaci ya kure mata.
Shuwagabannin Najeriya sun fi na ko ina muni>>Inji Mawaki Davido

Shuwagabannin Najeriya sun fi na ko ina muni>>Inji Mawaki Davido

Duk Labarai
Shahararren mawakin Najeriya, Davido ya bayyana cewa, Shuwagabannin Najeriya sun fi na ko ina muni. Ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai na Apple Music. Davido yace Bangaren nishadantarwa na kasarnan ne ya ke bayyana irin nasarorin Najeriya da kyawawan al'adunta amma bangaren shugabanci babu kyau. Yace waka ba wai kawai wakar bace amma tana isar da sakonni da yawa.