Wednesday, January 14
Shadow
Saidu Mohammed ya karbi shugabancin hukumar NMDPRA daga hannun Farouk Ahmed

Saidu Mohammed ya karbi shugabancin hukumar NMDPRA daga hannun Farouk Ahmed

Duk Labarai
Saidu Mohammed ya karbi shugabancin hukumar NMDPRA daga hannun Farouk Ahmed. Farouk Ahmed dai shine shugaban Hukumar NMDPRA wanda Attajirin Najeriya, Aliko Dangote yawa tonon Silili yace ya biyawa 'ya'yansa kudin makaranta har dala Miliyan 7 a kasar Switzerland. Dangote dai ya kai Farouk kara hukumar ICPC inda ya nemi a bincikeshi. Daga karshe Farouk ya ajiye mukaminsa. Hukumar NMDPRA tace wannan canjin shugabancin da aka samu zai tabbatar da ci gaba da kuma yin aiki yanda ya kamata.
Kalli Bidiyon:Hassan Make-Up ya je gidan su jarumar da ta yi Chikin Shègè a Kano

Kalli Bidiyon:Hassan Make-Up ya je gidan su jarumar da ta yi Chikin Shègè a Kano

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya je gidan su jarumar data yi cikin Shègyè a Kano. Ya bayyana hakane a Bidiyon da ya wallafa inda yake cewa jarumar ta yi Hakuri ba gulmace ta kaishi ba, kawai ya je su gaisa ne sai ya ganta da Jariri a hannu. Saidai Hassan Make-Up bai fadi ko wacece ba. https://www.tiktok.com/@officielhassanmakeup227/video/7587063980485659915?_t=ZS-92Tv9SdE8JM&_r=1
Dan Unguwar su jarumar data yi cikin Shyègyè ya fito yayi karin haske kan lamarin

Dan Unguwar su jarumar data yi cikin Shyègyè ya fito yayi karin haske kan lamarin

Duk Labarai
Wani da yayi ikirarin cewa shi dan unguwar su jarumar da ta yi cikin shege ne ya fito yayi karin haske kan Lamarin. Yace shi dai ba za'a ji mutuwar sarki a bakinsa ba inda yace amma abinda ya sani shine 'ya uwan jarumar na jini ne suka tona mata Asiri wanda suke 'yan uba, watau Uba daya da ita. Hakanan kuma yace Wanda yawa jarumar ciki babban mutum ne wanda kuma yace kada a sake a zubar masa da cikinsa in ba haka ba zasu yi shari'a da mutum. https://www.tiktok.com/@fearswags/video/7587089628692221195?_r=1&_t=ZS-92T1IRXHhHF
Kalli Bidiyon: Yayin da ake rade-radin cewa, Wai Zara Diamond ce ta yi cikin Shyègyè ta fito ta yi Live ta wanke kanta

Kalli Bidiyon: Yayin da ake rade-radin cewa, Wai Zara Diamond ce ta yi cikin Shyègyè ta fito ta yi Live ta wanke kanta

Duk Labarai
A yau an tashi da yamadidin cewa wata Tauraruwar fina-finan Hausa ta yi cikin shege har kuma ta haihu. Saidai ana ta cewa wance ce wance ce. Daga cikin wanda ake cewa itace ta yi cikin shegen akwai Zara Diamond. Saidai ta fito ta wanke kanta inda ta yi Live. https://www.tiktok.com/@call_me_notification001/video/7587054747539000583?_t=ZS-92T09r9XiHQ&_r=1
Kalli Bidiyon: An taba gayyata ta kasar Amurka a watan Janairu lokacin ana sanyi, ni kuma bana son sanyi, sai na gayawa Allah cewa a canja yanayin zuwa zafi, sai Allah ya ya aka fara zafi>>Inji Fasto Adeboye

Malamin Kirista, Fasto Adeboye ya bayyana cewa an taba gayyatarsa zuwa kasar Amurka a watan janairu lokacin ana sanyi. Yace amma gashi shi baya son sayi, sai ya gayawa Allah cewa a canja yanayin zuwa zafi kuma sai Allah ya canja zuwa Zafi. Yace yana gama abinda yake ya dawo Najeriya sai aka ci gaba da sanyi a Amurkar. https://twitter.com/oluwa_crystal/status/2003408127081808231?t=wAL-5yd8ZfYWKLcfBmcRGQ&s=19
Kai Duniya ina zaki damu? Daya daga cikin shahararrun kafafen sada zumunta na Arewa ta yi cikin Shegyè

Kai Duniya ina zaki damu? Daya daga cikin shahararrun kafafen sada zumunta na Arewa ta yi cikin Shegyè

Duk Labarai
Anata rade-radin cewa wata a cikin shahararrun masu amfani da kafafen sada zumunta na Arewa ta yi cikin shege kuma ta haihu. Maganar dai sai yawo take a tsakanin 'yan Tiktok kowa ya fito saidai yayi ta jimami amma ba zai fadi wacece ba. https://www.tiktok.com/@hanyluv11/video/7586858146212400405?_t=ZS-92SgsyZqEoT&_r=1 https://www.tiktok.com/@daddy_lola_fire_on_ice/video/7586947353194679572?_t=ZS-92ShO5SiPI1&_r=1 https://www.tiktok.com/@murjanatuyusuf0/video/7586818243487223047?_t=ZS-92ShUY9D4Cn&_r=1 https://www.tiktok.com/@kumoofficial9090/video/7586960218546769170?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7586960218546769170&source=h5_m&timestamp=1766494376&user_id=7483197776...
Kalli Bidiyon: Na dade da daina hawa Bidiyo ina kalaman da basu dace ba, Masu saka hotona suna rubutun da bai dace ba na barku da Allah>>Inji Habiba Dorayi

Kalli Bidiyon: Na dade da daina hawa Bidiyo ina kalaman da basu dace ba, Masu saka hotona suna rubutun da bai dace ba na barku da Allah>>Inji Habiba Dorayi

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta bayyana cewa tun dambarwar da aka yi a kwanakin baya har aka kama ta ta daina hawa Bidiyo tana maganganun batsa. Tace amma wasu na amfani da hotunanta a Facebook suna dora maganganun batsa. Tace su ji tsoron Allah su daina ko kuma ta barsu da Allah ya isa. https://www.tiktok.com/@habibadorayi/video/7586296430499826961?_t=ZS-92SfckjUxCT&_r=1
Kalli Bidiyon: Duk matsayinka sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya sa maka hannu zaka kai labari a ranar Qiyama>>Malam ya mayarwa da Dr. Hussain Kano Raddi

Kalli Bidiyon: Duk matsayinka sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya sa maka hannu zaka kai labari a ranar Qiyama>>Malam ya mayarwa da Dr. Hussain Kano Raddi

Duk Labarai
Malam ya mayarwa da Dr. Hussain Kano raddi kan kalaman da yayi cewa baya son Allah ya kaishi matsayin da sai ya nemi taimakon Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) kamin ya shiga Aljannah a ranar tashin qiyama. Malam yace wannan magana rashin ladabi ce. Yace kuma duk matsayinka sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya sa maka hannu kamin ka kai labari a ranar qiyama. https://www.tiktok.com/@izzalatul.bidia/video/7586796033049431352?_t=ZS-92SeWiJppTd&_r=1