Gamayyar su Atiku da El-Rufai watsewa zata yi, ba zasu iya yin nasara akan Tinubu ba>>Inji Tanko Yakasai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Dattijon jihar Kano, Dr. Tanko Yakasai ya bayyana cewa, gamayyar su Atiku Abubakar, Peter Obi, da Nasir Ahmad El-Rufai ba zasu yi nasara ba akan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Ya bayyana hakane a hirar da yayi da 'yan Jarida a Abuja.
Yakasai wanda shine shugaban kungiyar magoya bayan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yace babu wanda zai yadda da su Atiku.
Yace saboda a shekarun baya an basu dama su gyara Najeriya amma suka kasa.
Yace a lokacinsu ne aka kashe dala Biliyan...








