Hotunan Hawan Nassarawa na yau a gidan gwamnatin jihar Kano, Mai Martaba Sarkin kano Muhammadu Sunusi ya samu tarba daga Mataimakin Gwamnan Jihar, Kwamared Aminu Abdussalam
Hotunan Hawan Nassarawa na yau a gidan gwamnatin jihar Kano. Mai Martaba Sarkin kano Muhammadu Sunusi ya samu tarba daga Mataimakin Gwamnan Jihar, Kwamared Aminu Abdussalam.








