Saturday, July 25
Shadow

Da Duminsa: Mutanen Daji sun tafi da shuga an Karamar Hukuma a Arewacin Najeriya

Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, Tshàgyèràn Dhàjì sun tafi da shugaban karamar hukumar Bungudu, Hon. Nura Abdullahi dake jihar.

Lamarin ya faru ne da yammacin jiya, Juma’a kamar yanda majiyarmu ta sanar.

Hakanan Rahoton yace saida suka Shyekye jami’an tsaro kusa 4 da wasu ‘yan banga kamin su tafi dashi.

Zuwa yanzu dai babu cikakken bayani kan halin da yake ciki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda sojan Najeriya yayi bayanin Abashi da Alawus da suke dauka dalla-dalla

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *