Kalli Bidiyo: Ni zan iya yin soyayya da maza 10 kuma kowanne ina sonsa>>Inji Wannan matashiyar
Wannan matashiyar ta bayyana cewa ita zata iya yin soyayya da maza 10 kuma kowanne tana sonsa.
Ta bayyana hakane a wani shirin Podcast da suke yi.
Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki matuka inda akai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi.
Kalli Bidiyon a kasa:
https://twitter.com/sameera_muhd/status/1914660765505642791?t=6HQZPx24neDXhJcdWvGqKA&s=19
Anya kuwa ba fada kawai take ba?








