Doka bata baka damar tsige zababben Gwamna ba>>El-Rufai ya gayawa Tinubu
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Tsohon Gwamna jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyanawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu cewa, doka bata bashi ikon tsige zababben gwamna ba.
El-Rufai ya bayyana hakane jawabin da ya wallafa a shafinsa na X.
Yace tabbas shugaban kasa na da cikakken iko amma ikonsa bai hada da tsige zababben gwamna ba.
Ya bayyana cewa, dakatar da gwamnan jihar Rivers da Tinubu yayi ba daidai bane inda yayi kiran a mayar da Simi Fubara kan mukaminsa.
Yace tabbas dalilin da shugab...








