Saturday, March 7
Shadow

Yadda ake wainar gero

Abinci
Kayan Hadi da za'a nema Kayan Hadi*Surfafen gero*Albasa*Yeast*Baking powder*Oil MethodNajika gero ya wuni da yamma na wanke na markaɗa saina rufe ya kwana da safe na tace ruwan saman na dafa wani geron rabin gwagwani na zuba akan markadan nasa albasa da yeast cokali (1) nasa baking powder na juya na rufe bayan 20minute ya tashi na dora kasko na soya yayi laushi sosai gaskiya kuma ku gwada Ki gwada in Sha Allah za ta yi armashi

Hadin man gyaran fata

Kwalliya
Asamu ganyan magarya man zaitun man habbatussaudaAna daka ganyan magarya a zuba cikin man zaitun da man habbatussaudaAnasha shafawa sau 2 a rana shi ma yana gyaranJiki yana kashe cututtukan fataInsha allah. Sabulun gyaran fata,salaushinta dakuma maganin tabo Kisamu sabulun salo,wato ghana soap,kisami madara,leman tsami dakuma kurkur da haska amarya,kisamu sabulun broonze bashida tsada ana saidashi a stores haka saikuyi kokari kunemi sabulun caramel shima duk acikin kayan hadine to kisamu kihada sabulun duka ki daddakasu kokuma ki yanyankasu siri siri saiki gwamutsasu sannan saikikawo kurkur daidai misali ki juye kisamu haska amarya daidai misali shima ki juye.haska amarya da kurkur agidagen gyaran jiki ake samunshi saikihadeshi asabulun kibuge sannan wasu sunasa nescafe do...

Gyaran fuska da lalle

Gyaran Fuska
Lalle dai da farko wani sinadari ne mai dauke da alfanu iri iri, kuma addini ya kwadaitar da mata su yi lalle akwai sirrika acikin sa. Lalle dai ba karamin tasiri yake dashi wajen gyara fata ba, domin shi natural toner ne ba bleaching yake ba amma yanasa haske mai kyau kuma yana goge dattin fata. In kina son gyara fuska tai kyalli, laushi da haske to ki kwaba lalle da ruwan Kwai amma banda kwaiduwar kwan ki kwaba ruwa ruwa amma ba sosai ba ki lizimci shafa shi kullum minti talatin kafin wanka, za ki sha mamaki in sha Allah: Ga masu son hasken fata, ki kwaba lalle da ruwa, ki shafe a jikinki inya bushe ki dirje da man zaitun zakiga canji. sannan gamai son kamshin fata: Ki kwaba lalle da turaren ki mai kyau na ruwa wanda ake durawa ki zuba isasshen ruwa a bucket ki sa garin l...

Gyaran jiki bayan gama al’ada

Gaban mace
A addinin Musulunci bayan mace ta gama jinin Al'ada dolene ta yi wanka dan tsaftace kanta. A likitance ma sun bayar da shawarar wanke gaban mace bayan gama al'ada da farin ruwa wanda ba'a hadashi da komai ba. Ana kuma iya amfani da sabulu wanda bashi da kanshi wajan wanke gaban dan karin tsafta. A aladance kuma ga yanda bayanin yake: GYARAN GABA BAYAN GAMA AL'ADA.Uwargida yana dakyau aduk lokacin da kika gama al'ada ki gyara gabanki kuma ki kara tsaftaceshi sosai domin inganta lafiyarki data maigidanki tare da karawa kanki kima agurin maigidan naki. domin Hada wannan magani kina bukatar Abubuwa kamar haka:-. Sabulun Kuka Ko kuma Ruwan Ganyen Gabaruwa Tazargade Zuma Farin Almiski Auduga.Yadda za'ai amfani dasu shine :-.dafarko uwargida zata tafasa wannan tazargad...

Yadda ake hada sabaya

Kwalliya
AMFANIN SABAYA A JIKIN YA"MACE Idan Mace Tana Amfani Da Sabaya Zai Taimaka Wajen Dawo da Halittan Da Allah Yai Mata Jikinta Nonon Bazai Zube Ba. Na Biyu Idan Mace Tana Amfani Da Sabaya Jikinta Zaiyi Laushi Kamar Kwalabiya Na Uku Idan Mace Tana Amfani Da Sabaya Da zarar ta Haihu Irin Ramar Da Mata Keyi Baza Tayi Ba Kuma Ruwan Nononta Zai Qara Yawa Sannan Bazai Lalace Ba Kuma Yaron Data Haifa Allah Zai Kareshi Daga Dangin Cututtuka Sannan Hatta Magidanci Idan Yasha Yana Qara Masa Lafiya Da Kuma Kuzari a Jikinsa Hatta Wajen Kusantar Iyalinsa ABUBUWAN DA AKE BUKATA WAJEN HADA SABAYA SUNE KAMAR HAKA: *Al Kama 1Mudu *Danyen Shinkafa 1Mudu *Waken Suya 1Mudu *Ridi ½Mudu *Hulba ½Mudu *Gyada Mai Bargo/Kamfala *Madara *Zuma YA ZA'A HADASU SHINE: Ridi Da Gy...

Maganin cikowar naman gaban mace

Jima'i
MENENE CIKOWA ? Idan aka ce cikowa ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama, bambancin cikowa da matsewa a bayyane yake saboda koda mace ta matse idan ba a cike take ba ana saka banana sau ɗaya komai zai buɗe, ba kamar cikowa ba da koda yaushe mace zata jita a cike koda za'a yi jimai da ita sau goma a dare ɗaya, sannan Idan mace a cike take zata gane ta hanyar saka ɗan yatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus cikin hq babu masaka tsinke, sanan saman farjinta cike da nama, saboda haka sai kiga mai gida na shiga da ƙyar amma kuma yana jin wani irin daɗi a maimakon idan matsi ne zai shiga da ƙyar Amma kuma zafi zai ji. Sirrin cikowar mace ana amfani da ƴaƴan zogale, mace ta haɗa shi da cikwui, gero wanda ba'a surfa ba da dabino ta daka a dinga sha da madara ko nono Idan ya ra...

Yadda ake yin pizza

Abinci
YADDA AKE YIN PIZZAAbubuwan Da Ake Bukata: Nikakken Nama Flour Albasa Yeast Tafarnuwa Mai Maggi Tumatur Farin masoro Yadda Ake Yi: Zaki Kwaba Flour ki da yeast da maggi da farin masoro da mai ko butter ki ajiye sai ya kumburo kaman kwabin cin~cin sai ki dauko nikakken namanki da kika soyashi sama~sama da maggi da garin tafarnuwa sai ki aje ki dauko flour nan ki gutsira ki murzata da dan tudu idan kuma falai~falai kikeso to sai kin gama murzawa sai ki debi wannan hadin ki zuba akai ki dauko tumatur dinki da kika jajjaga tare da attaruhu da albasa ki zuba akai ko kuma ki zuba kafin naman, sai ki murza wata flour kamar waccan sai ki rufeta dashi ki dora a farantin gashi bayan kin shafeshi da mai, ki barshi kamar 20 minutes sai ki fidda ita za kiga ya gasu ya...

Yadda ake kulacca

Duk Labarai
Kulacca 1) Vaseline ko cream2) garin misil3) garin sandal4) garin farce5) ambar6) matan arewa7) madaran turare kaman Kala uku da farko zaki samu tukunya ki daura a murhu sai kisa Vaseline ko cream dinda zakiyi amfanin dashi sai kibari sai ya narke kidan xuba ruwa kadan sai ya hade sai ki sa garin misil da garin sandal kina juyawa sai sun hade sai ki dauko ambar ki zuba ki juya ki sa matan arewa ki juya sai kisa garin farce kina juyawa sai yayi kauri sai ki zuba madaran turaren duka sai ki sauke ya huce sai kisa a robobi.

Yadda ake scotch egg

Abinci
Yadda ake SCOTCH EGG Kayan hadi:- KwaiFlowerBaking powderMaggiCurryGishiriAlbasaAttaruguTattasai Yadda ake yi:- Zaki dafa kwai adadin yadda kike bukata sai ki yanka albasa attarugu da maggi da gishiri ki soyasu sama sama, sannan ki kwaba fulawarki da butter da kwai mu murza da fulawa ko da abun murza taliya sannan kidauko kwan da kika dafa Zaki yanka shi biyu da wuka sai ki dinga yanka kwababen fulawar nan sai kidinga zuba soyayyen kayan miyanki a ciki sannan kinade da fulawa bayan kin nade sai ki kada kwai kidinga daukowa kina tsomawa acikin ruwan kwai kina soyawa.

Yadda ake dafa kazar amarya

Abinci
Hadin Kazar? Amare* Yanzu zamuyi bayanin sirrin dafa kazar Amare wanda idan har mace tayi kafin Aurenta da kamar sati 1 zataga amfaninsa,Irin wannan ne idan baki San sirrin ba zakije ki saya da tsada. ??Koda yake wasu kiwa ke hanasu yadawa da Kansu. To ga sirrin Yadda ake :Anaso kisamu bushashen ganyen magarya da kanunfari da idon zakara duk ki hadasu waje daya ki dakasu ki tankade su zama gari to idan kika samu:Budurwar kazar? kika gyarata saiki zuba wannan garin acikin tukunyar sannan zaki iya zuba kayan miya yanda kikeso. Bayan ta dafu saiki cinye gaba daya. Yana saka Farjin mace ya kumbura ya ciko da Ni'ima, kuma yana karawa mace dàn dàno… Matar Aure ma zata iya wannan Hadin ba lallai sai Amarya ba.