Kalli Bidiyo da hotuna yanda dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kai ziyara masallacin Sultan Bello Kaduna ya gana da Sheikh Gumi kuma ya raba abincin shan ruwa
Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kai ziyara masallacin Sultan Bello dake Kaduna inda ya gana da babban malamin addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi.
Sannan ya kai abincin shan ruwa inda ya rabawa mabukata.
Kalli bidiyon faruwar lamarin anan








