Da Duminsa: An yi Yunkurin yiwa Shugaban kasar Burkina Faso Jhuyin mulki
Rahotanni sun bayyana cewa, An yi yunkurin yiwa shugaban kasar Burkina Faso, Ibrahim Traore Jhuyin mulki.
Saidai Yunkurin bai yi nasara ba.
Lamarin ya farune a ranar Asabar.
Kafafen watsa labarai na asar sun zargi hannun kasashen waje a lamarin.








