Abubuwan dake tayarwa maza sha awa
Abubuwan dake tayarwa masa sha'awa na da yawa, gasu a kasa zami bayyana kamar haka:
Muryar Mace: Wani Namijin muryar mace kawai yake ji sha'awarshi ta tashi. Ko da yake ba wani bane, kusan maza da yawa murya na tasiri akansu musamman muryar wadda suke so.
Lebe: Leben mace musamman ifan ya sha jan baki ko ya sha lipstick ko Lipsglow yana sheki shima yana tayarwa da wasu mazan sha'awa
Fuska: Sha'awa karfi-karfi ce kuma kala-kala, akwai wanda fuskar mace kawai yake kani sai kaga ya rikice sha'warsa ta tashi. Musamman idan fuskar na sheki da kyalli.
Mazaunai: Duk da yake sanannen abune mazaunai na tayarwa da mafi yawan maza sha'awa, amma ba duka ba, mazaunai na da tasiri sosai wajan tayarwa da Namiji sha'awa.
Wani yafi son manyan mazaunai, wani yafi son kanana wani yafi son mada...








