Maganin Sanyi na gargajiya
Ga masu fama da ciwon Sanyi, a kasa, bayanine na yanda ake maganin ciwon sanyi ta hanyar gargajiya.
Da ikon Allah za'a samu sauki, amma idan aka gwada wannan magani bai yi ba bayan kwana biyu, sai a tuntubi likita.
ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI1. Jin Zafi Lokacin Jima i2. Kaikayin Gaba3. Fitar farin ruwa agaba4. Gushewar Shaawa5. Warin GabaALAMOMIN SANYI NA MAZA1. Kankancewar Gaba2. Saurin Inzali3. Kaikayin Matse matsi4. Kaikayin Gaba5. Gushewar Shaawa6. Da Sauransu.
Yadda ake maganin Sanyi
WATO ( INFECTIOS )1- A samu namijin goro guda 5,2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 53- a samu tafarnuwa guda 3 a ko 4 ajajjaga su,4- lemon tsami guda 5,Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su,Shikuma lemon tsamin ayanka shi amatsa ruwan acikin tukuya Kuma ajefa bawon aciki ataf...