Kalli Bidiyon: Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na ci gaba da shan yabo saboda yanda yake Hidimtawa Mahaifiyarsa da ya kai aikin Umrah
Tsohon gwamna jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na ci gaba da shan Yabo saboda yanda yake Hidimtawa mahaifiyarsa da ya kai aikin Umrah.
An ganshi yana turata a cikin keken Guraku.
https://www.tiktok.com/@niima30/video/7583343970944552212?_t=ZS-92Eaw70KsHB&_r=1








