Na biyawa mahaifiyata aikin Umrah ba tare data sani ba>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul me tallar Danwake
Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul me tallar Danwake ya bayyana cewa, ya biyawa mahaifiyarsa aikin Umrah ba tare data sani ba.
Yace shi da ita zasu je aikin Umrah ana sauran kwanaki 2 Azumi.
https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7607067449485200661?_r=1&_t=ZS-93wYbTnq2nB







