Ciki da gaskiya :Kalli Yanda Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya cika mota Hilux da takardu dake dauke da bayanan yadda ya kashe duka kudaden da ya samu lokacin yana Gwamnan Kaduna
Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya cika motar Hilux da takardu dake dauke da bayanan yanda ya samu kudi da yanda ya kashesu lokacin yana Gwamna.
Malam ya tafi da motar zuwa ofishin EFCC a yau, Litinin.
Daya daga cikin yaransa ne ya bayyana hakan.
https://twitter.com/i/status/2023334251996090732
https://twitter.com/i/status/2023328744392274366








