Thursday, March 5
Shadow
Kalli Bidiyo da Hotuna,Wannan Matashiyar ta bayar da mamaki bayan da aka ganta da makudan kudade

Kalli Bidiyo da Hotuna,Wannan Matashiyar ta bayar da mamaki bayan da aka ganta da makudan kudade

Abin Mamaki
An ga wannan matashiyar da makudan kudade a tare da ita a wani Bidiyo da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta wanda hakan ya bada mamaki. https://www.youtube.com/watch?v=iyhUlJmkGGM {"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}

Danyen kwai yana kara kiba

Kara Kiba
A kimiyyar Lafiya, danyen Kwai baya kara kiba, maimakon amfani,shan danyen kwai zai iya haifar da matsalar lafiya. Wani abu da ba kowa ya sani ba shine, dafaffen kwai wanda aka tafasa,yafi danyen kwai yawan sinadaran protein. Abinda aka sani game da cin kwai dan kara lafiyar jiki shine a rika cin guda daya ko biyu a kullun. Shan danyen kwai yana da hadarin sanya cutar amai da gudawa, Zazzabi da ciwon gabobi. Dan haka idan neman kiba ake wajan shan danyen kwai a dena. Akwai kayan abinci da yawa da ake amfani dasu dan samun kiba ta hanyar lafiya maimakon shan danyen kwai me hadari. Kayan abinci irin su madarar ruwa, kankana, Ayaba, Madarar Waken Suya, Madarar Kwakwa duk suna sanya a yi kiba, dan karanta cikakken bayani kan abincin dake sanya kiba a karanta Abincin dake rag...
INNA LILLAHI WA’INNA ILAHI RAJI’UN: Ta Rasu A Yayin Haihuwa Sakamakon Ťìýàťà Da Aka Yi Mata, Bayan Mahaifiyarta Ta Samu Labarin, Isowarta Asibitin Ke Da Wuya Ita Ma Ta Yanke Jiki Ta Fadi Ta Ŕàśù Bayan Ta Ga Ģàwaŕ ‘Yarta Ta

INNA LILLAHI WA’INNA ILAHI RAJI’UN: Ta Rasu A Yayin Haihuwa Sakamakon Ťìýàťà Da Aka Yi Mata, Bayan Mahaifiyarta Ta Samu Labarin, Isowarta Asibitin Ke Da Wuya Ita Ma Ta Yanke Jiki Ta Fadi Ta Ŕàśù Bayan Ta Ga Ģàwaŕ ‘Yarta Ta

Duk Labarai
INNA LILLAHI WA'INNA ILAHI RAJI'UN: Ta Rasu A Yayin Haihuwa Sakamakon Ťìýàťà Da Aka Yi Mata, Bayan Mahaifiyarta Ta Samu Labarin, Isowarta Asibitin Ke Da Wuya Ita Ma Ta Yanke Jiki Ta Fadi Ta Ŕàśù Bayan Ta Ga Ģàwaŕ 'Yarta Ta.
Maganin cizon sauro

Maganin cizon sauro

Magunguna
CIZON SAURO: MAGANIN SAURO A CIKIN SAUKI…. Yanzu dai damina ta kankama a sassa daban daban na Najeriya. Wannan lokacin yaduwan sauro kenan. Akwai hanya mafi sauki don kashe sauro da sauran kwari da ke hana mutane sukuni. Akwai dabara mai sauki na magance wannan lamarin kamar haka: Yanke jan albasa guda, sa'annan ka jiƙa a cikin kwano madaidaiciya. Kyale albasan cikin ruwan a kalla na awa guda. Zuba ruwan albasan a cikin kwalbar feshi wadda bata da datti. Fesa dakin zama/soro ko makwanci da ruwan albasan. Zaka ga sakamako a cikin lokaci kalilan.

Kunun kara kiba

Kara Kiba
Ana hada kunun karin kiba dan sha a samun kiba musamman ga wadanda suke da rama wadda ta wuce kima. Ga yanda ake hada Kunun kara kiba kamar haka: Ana samun madarar waken suya kofi 1, sai a hadata da ruwan mangwaro da aka matse, sai a samu ayaba daya a saka a markada. A sha sau daya a rana ko kuma gwargwadon yanda ake son yin kiba, cikin sati guda za'a ga mamaki. Ana kuma iya hada Apple, Dabino, Kwakwa, Ayaba, Madara ta ruwa, madara ta gari, Abarba, citta. A yi blending a rika sha akai-akai.
KALLI BIDIYO TIRƘASHI: Alkálin Da Ya Yańke Miń Hukuncin Watà Shida A Gidan Yári A Baya Yakan Zo Har Gidana Ya Ci Abinci Ya Yi Nak Har Ma Ya Yi Bacci, Amma Abin Mamaki Ya Yi Miń Wànnan Ɗanyen Hukuncin, Céwar Sayyada Sadiya Haruna

KALLI BIDIYO TIRƘASHI: Alkálin Da Ya Yańke Miń Hukuncin Watà Shida A Gidan Yári A Baya Yakan Zo Har Gidana Ya Ci Abinci Ya Yi Nak Har Ma Ya Yi Bacci, Amma Abin Mamaki Ya Yi Miń Wànnan Ɗanyen Hukuncin, Céwar Sayyada Sadiya Haruna

Sadiya Haruna
TIRƘASHI: Alkálin Da Ya Yańke Miń Hukuncin Watà Shida A Gidan Yári A Baya Yakan Zo Har Gidana Ya Ci Abinci Ya Yi Nak Har Ma Ya Yi Bacci, Amma Abin Mamaki Ya Yi Miń Wànnan Ɗanyen Hukuncin, Céwar Sayyada Sadiya Haruna. https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7386910623562534150?_t=8ngiFWH5mNB&_r=1 Menene ra'ayinku? Daga Dokin Karfe

Hanyoyin kara kiba

Kara Kiba
Kara kiba musamman me tsabta ba wadda zata wuce kima ba na da kyau. Saboda rama wadda ta wuce kima na iya zama matsala wadda zata sa ka rasa abubuwan kariya na jiki da zasu iya kaiwa ga raguwar karfin jiki ta yanda zaka rika karyewa cikin sauki. Ga hanyoyin da za'a kara kiba cikin sauki: A kara yawan abincin da ake ci, a rika cin abinci kadan-kadan a lokuta daban-daban a rana. A rika shan madara, madara na taimakawa sosai wajan karin kiba me tsafta. A rika cin kifi da kwai da wake. A rika shan yegot, A ci chakulate a sha ice cream daidai gwarwado. Rika motsa jiki. A rika cin soyayyen dankalin Hausa dana Turawa da kwai. A rika cin naman kaza. A rika cin bindin rago, ko na sa. A rika cin doya, Madarar Kwakwa. Kar a sha ruwa kamin a ci abinci, saboda hakan...