Saturday, March 7
Shadow
Yanzu-Yanzu: Yawan alhazan da suka ŕàsu saboda tsananin zafi a kasar Saudiyya sun karu zuwa 1081

Yanzu-Yanzu: Yawan alhazan da suka ŕàsu saboda tsananin zafi a kasar Saudiyya sun karu zuwa 1081

Hajjin Bana
A rahoton farko an ji cewa: Tsananin zafi a hajjin bana alhazai 900 ne suka rasu! Kamfanin dillancin labarai na AFP bayan tattara bayanai daga ofisoshin jakadancin ƙasashe na cewa aƙalla alhazai 922 ne suka mutu yayin aikin Hajjin, akasari saboda tsananin zafi da aka yi fama da shi. Lokacin Hajji a kasar Saudia. 2024 Alkaluman sun tabbatar da cewa Aƙalla 'yan ƙasar Masar 1,400 ne aka ba da rahoton sun ɓace cikinsu har da 600 da suka mutu, kamar yadda wasu jami'an difilomasiyya suka shaida wa AFP. Saidai sabon rahoton daga AFP ya tabbatar da cewa yawan alhazan da suka mutu sun kai 1081.
Bidiyo da Hotuna Da Duminsu: Harin ‘Yan Ďabà A Kano Ya Yi Silar Muťùwàr Mutum Daya Tare Da Raunata ‘Yan Sanda Biyu

Bidiyo da Hotuna Da Duminsu: Harin ‘Yan Ďabà A Kano Ya Yi Silar Muťùwàr Mutum Daya Tare Da Raunata ‘Yan Sanda Biyu

Kano, Tsaro
Harin 'Yan Ďabà A Kano Ya Yi Silar Muťùwàr Mutum Daya Tare Da Raunata 'Yan Sanda Biyu. Dama dai wasu na kokawa da cewa an jibge 'yan daba a fadar Sarkin Kano dake Kofar kudu inda wasu ke ganin hakan ka iya zama barazanar tsaro ga al'ummar dake kewaye da yankin. https://twitter.com/Musaddiqww/status/1803537550876815767?t=zFtVr6QilV2yJF7TI9xRQQ&s=19 An dai jawo hankalin jami'an tsaro kan wannan lamari: https://twitter.com/Musaddiqww/status/1803678430346530884?t=ARnpwjVzoX22x5VVfi-_sA&s=19 Jihar Kano dai ta kasance cikin rashin tabbas akan rikicin masarautar jihar tsakanin Sarki Muhammad Sanusi II da Sarki Aminu Ado Bayero.
Hotuna: Mahajji Daga Jigawa Ya Maida Makudan Dalolin Kasar Amurka Da Kuma Riyal Na Kasar Saudiyya Da Ya Tsinta A Makka Ga Mai Shi

Hotuna: Mahajji Daga Jigawa Ya Maida Makudan Dalolin Kasar Amurka Da Kuma Riyal Na Kasar Saudiyya Da Ya Tsinta A Makka Ga Mai Shi

Abin Mamaki, Hajjin Bana
Mahajji Daga Jigawa Ya Maida Makudan Dalolin Kasar Amurka Da Kuma Riyal Na Kasar Saudiyya Da Ya Tsinta A Makka Ga Mai Shi Yawan kudaden da Alhajin na Jigawa mai suna Alhaji Abba Sa'adu Limawa ya tsinta a masallacin na Harami, sun kai Dala dari takwas da kuma Riyal dari shida da casa’in, sai takardun kudaden kasar Rasha da yawansu ya kai Rouble dubu goma da dari biyar. Hakan da ya yi matukar saka mahajjata 'yan Nijeriya alfahri. Wane fata za ku yi masa?

Hirar soyayya

Kalaman Soyayya, Soyayya
Ga wasu misalan yadda hirar soyayya za ta kasance tsakanin masoya: Misalin Hirar Soyayya Domin Sanya Murmushi: Maigida (A): "Barka da safiya, kyakkyawar tauraruwa ta." Amarya (B): "Barka dai, masoyina. Yaya ka tashi?" A: "Na tashi lafiya, musamman yanzu da na ji muryarki. Ke fa?" B: "Na tashi lafiya, amma yanzu na fi jin daɗi da na yi magana da kai." A: "Ko kin san cewa murmushinki yana iya haskaka rana ta?" B: "Ka san dai kana sa ni jin kamar sarauniya a kowane lokaci, ko?" Misalin Hirar Soyayya Mai Tsawo: Maigida (A): "Kina tunanin abin da zan iya yi don na faranta miki?" Amarya (B): "Gaskiya ka riga ka yi komai. Amma ka san na fi son lokacin da muke tare, ko?" A: "Ni ma haka nake ji. Ina son lokacin da muke tar...

Soyayya text message

Kalaman Soyayya, Soyayya
Ga wasu misalan saƙonnin soyayya da za ka iya aikawa ga masoyinka: Domin Maza: "Ina godiya ga Allah da ya haɗa ni da ke. Ke ce farin cikin rayuwata." "Duk lokacin da na kalli idanuwanki, ina ganin kyakkyawan makoma da zamu gina tare." "Ina miki ƙauna sosai fiye da yadda zan iya faɗi da baki. Ke ce komai nawa." "Ko da a lokacin da ban kusa da ke, zuciyata tana tare da ke." "Soyayyarki tana sa ni zama mafi kyau. Na gode da kasancewarki a rayuwata." Domin Mata: "Ka kasance tauraron da ke haskaka duhun dare na. Ina ƙaunarka sosai." "Na gode da ka kasance tare da ni a kowane lokaci, ko a farin ciki ko a lokacin damuwa." "Kaine wanda zuciyata ta zaba, kuma ba zan iya tunanin rayuwa ba tare da kai ba." "Duk lokacin da nake tare da kai, ina jin kwanciyar hankali...

Menene soyayya

Kalaman Soyayya
Soyayya wata ji ce mai zurfi ta ƙauna da shauki, girmamawa, aminci, fata na Alheri, Fatan samun wani abu wadda mutum yake yi ga wani ko wani abu. Soyayya na iya zama a tsakanin ma’aurata, abokai, iyaye da ‘ya’ya, ko kuma ga wani abu kamar sana’a ko ƙasa. Ga wasu daga cikin nau’ikan soyayya: Soyayyar Ma'aurata: Wannan ita ce soyayya tsakanin mutum da masoyinsa, wanda sun riga sun yi aure ta yanda kowane na son kowa kuma ana girmama juna da rufawa juna asiri, da amfanar juna, da yaye ma juna damuwa. Soyayyar Iyaye da 'Ya'ya: Wannan ita ce soyayyar da ke tsakanin iyaye da 'ya'yansu, wadda ke da zurfi kuma mara yankewa. Ita wannan soyayya itace kusan makura wadda bata da wani sharadi. Soyayyar Abokai: Wannan ita ce soyayyar da ke tsakanin abokai, wadda take bisa amana, goyon ...

Shagwaba a soyayya

Kalaman Soyayya
Shagwaba gishiri ce ta soyayya wadda idan akwaita, masoyinki zai rika kara sonki kamar ba gobe. Dolene ki iya narkewa da fadar kalamai cikin sanyin murya da iya fari da ido da dai sauransu dan kara dasa soyayyarki a cikin zuciyar masoyinki. Shagwaba nasa ko da ku biyu ne ko kumama kunfi haka yawa a wajan masoyinki ya ji ya fi sonki fiye da sauran. Kuma kar ki yi tunanin bai so, ko da da fari ya nuna rashin kulawa, ki ci gaba, kinsan wani miskili ne ba lallai kai tsaye ya fada miki cewa yana jin dadin shagwabar da kike masa ba. Idan ya zamana baki mai shagwaba, wata na masa, to in ba sa'a ba, waccan dake masa shagwabar zata kwaceshi ko kuma yafi karkata a bangarenta. Abubuwan da zaki iya yi na shagwaba sun hada da: Fari da ido. Yauki yayin tafiya. Sanyaya murya. M...

Kalaman soyayya masu sanyi

Kalaman Soyayya
Ilahirin Lokaci Mai Zuwa Cikin Jiran Tsammani Mazubin Abinda Zuciya Ta Kunsa Sun Lamunci Zuciya Wajen Himmatuwar Ruhi Cikin Wakiltar Lokaci Wajen Iso Da Sakon Gaisuwar Aminci Agareki Yake Wannan Kyakkyawa Hakika Banzo Akan Lokacinda Yakamata Ace Nazo Ba Saidai Ban Cire Tsammanin Samun Wani Kaso Daga Cikin Bangaren Zuciyarki Ba Tabbas Mallakar Zuciyar Mace Kyakkyawa Mai Tsananin Aji Irinki Babban Aikine, Amma Hakan Baisa Na Cire Tsammani Ba Domin Ance Rabon Mutum Baya Wuceshi Nazo Ne Da Dukkan Karfina Wajen Tunkarar Gagarumin Yakin Dake Gabana Wajen Gwabzawa Da Dukkan Wani Mahalukin Da Zai Iya Hanani Karasowa Cikin Fadar Zuciyarki Tabbas Mallakar Zuciyarki Babban Aikine Saidai Nayi Alkawarin Sadaukar Da Dukkan Lokacina Wajen Samar Da Wani Gini Mai Karfin Da Guguw...