Saturday, March 7
Shadow

Allah Sarki: Ji yanda auren wata mata ya mutu saboda kissar kishiya

Abin Mamaki, Auratayya
Wata baiwa Allah da labarinta ke cike da ban tausai ta bayyana yanda aurenta ya mutu saboda kissar Kishiya. Ta bayyana hakane a zauren yanar gizo na Arewa up. Ga dai yanda labarin yake kamar yanda ta badashi: Ta fara shimfida kamar haka: "yadda aure na ya mutu assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh yadda aure na na biyu ya mutu a silar kissar kishiya a gaskiya maza idan kunsan Baku Isa da matanku na gida ba kudaina yinkurin Kara aure sbd ku kanku Baku Isa kuce ba bare Kuma mu da aka aura" Ta ci gaba da bayar da labarin kamar haka: "wallahi na fada Miki bansan me ya faru ba Kinga an kaini gidansa ranar Friday to Kuma Daman gaskiya kamar Yana tsoron matar tasa to kwana na uku muka fara rabon kwana to yaje yayi mata kwana 2 ya dawo yayimun kwana 2 ya koma gidanta to wa...

Ana warkewa daga ciwon hanta

Ciwon hanta
Ana warkewa daga mafi yawan cutar hanta da aka saba da ita a tsakanin al'umma saidai akwai kalar wadda ba' warkewa daga ita saidai ai ta kokarin shan magani. Yawanci ba'a cika ganin alamun cutar hanta ba, fara maganin cutar da wuri na da matukar amfani saboda idan hantar ta riga ta tabu, magani bai cika yin tasiri ba. Akwai matakai 3 na ciwon hanta kamar haka: Hepatitis: Wannan shine matakin farko da hanta ke fara kumbura saboda wata cuta data sameta ko kuma ta kasa yakar wata cuta data shigeta. Daga wannan matakine cutar ke tsallakawa zuwa matakin Fibrosis. Fibrosis: A wannan matakine hanta zata fara tsotsewa tana kankancewa, jini zai daina zuwarwa hantar, sannan kuma iska ma zai daina zuwar mata yanda ya kamata kuma zata rasa sauran sinadarai masu amfani. A wannan matakine h...

Kalli Bidiyo yanda maza ke shiga bayin mata har aka kama wasu suna Ziynaa a kasar Saudiyya

Abin Mamaki
Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Abdallah Gadon kaya ya bayyana cewa abinda wasu alhazai suke yi basa kyautawa. Ya bayyana hakane a wajan wata lacca da yakewa Alhazai. Yace akwai shekarar da aka kama wata Hajiya da Alhaji suna Zina a ban daki. https://twitter.com/northern_blog/status/1802852561243763053?t=ljzVQvW8WdUKMMb5XTo0Mg&s=19 Hakanan yace yanzu haka ana samun maza suna shiga ban dakin mata sa sunan wai sun matsu, musamman da dare.

Alamomin ciwon hanta

Amfanin Albasa
Alamomin Ciwon Hanta Ciwon hanta na iya zama mai tsanani idan ba a kula da shi da wuri ba. Ga wasu daga cikin alamomin da ke nuna yiwuwar mutum na fama da ciwon hanta: 1. Yawan Gajiya da Rashin Kuzari Mutanen da ke fama da ciwon hanta suna yawan jin gajiya da rashin kuzari, ko da bayan sun huta sosai. 2. Canjawar Fata zuwa Ja ko Yellow (Jaundice) Fatar jiki, idanun, da fata na iya yin ja ko yellow. Wannan yana faruwa ne saboda yawan bilirubin a jini wanda hanta ba ta iya tacewa. 3. Ciwo ko Jin Radadi a Ciki Ciwon hanta na iya haifar da ciwo ko jin radadi a cikin ciki, musamman a gefen dama na sama karkashin haƙori. 4. Yin habo ko zubar jini daka jiki haka siddan Hanta tana taka muhimmiyar rawa wajen samar da sinadaran da ke taimakawa wajen dakatar da jini. Idan h...

Maganin ciwon hanta

Ciwon hanta
Magunguna da Hanyoyin Kula da Ciwon Hanta Ciwon hanta yana daga cikin cututtuka masu tsanani, kuma yana bukatar kulawa sosai. Hanta tana da muhimmiyar rawa wajen tace gubobi daga jini, samar da sinadaran da ke taimakawa wajen narkar da abinci, da kuma sarrafa sinadarai a jiki. Ciwon hanta yana iya haifar da matsaloli da dama idan ba a kula da shi da wuri ba. Ga wasu hanyoyi na gargajiya da kuma magungunan zamani da ake amfani da su wajen magance ciwon hanta: 1. Tsabtace Jiki da Magunguna na Gargajiya a. Farar Albasa Farar albasa tana dauke da sinadaran antioxidants da kuma kaddarorin anti-inflammatory da ke taimakawa wajen kare hanta daga cututtuka. Yadda ake amfani da ita: Ki hada ruwan farar albasa da zuma. Sha kofi daya na hadin a safiya kafin cin abinci. b. Ganyen M...

Amfanin man albasa

Amfanin Albasa
Amfanin Man Albasa Man albasa yana da matukar amfani ga lafiya da kyau saboda sinadarai masu gina jiki da kuma magungunan gargajiya da ke cikinsa. Ga wasu daga cikin amfaninsa: 1. Inganta Lafiyar Gashi Man albasa na taimakawa wajen bunkasa girman gashi, hana faduwar gashi, da kuma inganta lafiyarsa baki daya. Magani ga Faduwar Gashi: Man albasa yana dauke da sulfur wanda ke taimakawa wajen kara karfin gashi da kuma hana faduwarsa. Ana shafa man albasa a fatar kai sannan a barshi na tsawon awa daya kafin a wanke da shamfu. Kara Girman Gashi: Man albasa na taimakawa wajen karfafa gashi da kuma bunkasa sabbin gashi. A shafa man albasa a fatar kai sannan a yi tausa na tsawon mintuna 10-15 kafin a barshi na awa daya kafin a wanke. 2. Inganta Lafiyar Fata Man albasa na dau...