Ga Bashi daga Gwamnatin Tarayya: Zaka iya neman daga Naira Miliyan 3 zuwa 20
Karin Bayani kan bashin da gwamnati tace zata bayar na NYIF.
Wakilin hutudole yanzu haka yana bibiyar hira ta musamman da ake gudanarwa da jami'an gwamnati dake kula da wannan tsari na bayar da bashin NYIF.
Sunce akwai bashi akwai kuma tallafi wanda ba bashi bane.
Sannan sunce daga Naira Miliyan 5 har zuwa Naira Miliyan 20 mutum zai iya nema.
Kuma wannan lamari za'a ci gaba da barinshi a bude har zuwa wani lokaci tukuna.
Rahoto ya samemu daga majiya me karfi cewa 'yan kudu sun nunka 'yan Arewa sosai wajan neman wannan tallafi da bashi.
Jama'a kada a yi wasa dan an nema a baya ba'a samu ba, kada ace ba za'a yi wannan ba, ana sa ran cewa saboda gwamnati bata son a yi zàngà-zàngà zata gaggauta bayar da wannan bashi da tallafi, dan haka a nema a cike.
A duba kasa mun ajiye...

