RANAR HAUSA TA DUNIYA: Kawo Mana Karin Magana Daya Da Hausa Wadda Ta Fi Burge Ku!
….wannan hotunan matashi Abdulbaki Jari kenan, wanda ya kirkiro Ranar Hausa ta Duniya.
Wace fata za ku yi masa?
RANAR HAUSA: Dole Mu Tuna Da Marigayi Sheik Abubakar Mahmoud Gumi A Wannan Rana, Domin Shine Mutum Na Farko A Duniya Da Ya Soma Fassara Alqur'ani Da Harshen Hausa, Kuma Aka Buga Shi Bisa Yardar Majalisar Addinin Mùšùĺncì Ta Duniya Dake Saudiyya
Allah Yangafartawa Malam, da mu baki ɗaya.
Daga Abubakar Shehu Dokoki
YANZU NACI KARO DA WANNAN AIKIN ALKHAIRIN DA JARUMI ADAM A ZANGO YAYI A FACEBOOK. ALLAH YA SAKA MASA DA ALKHAIRI.
Idan ubangiji yanason ya albarkace ka sau biyu a lokaci ɗaya, sai ya saukar maka da ruwan sama, sannan ya bijiro maka da Adam A Zango , a matsayin maigida.
Wata Ɗalibata ta nemi taimako daga gareni saboda tanada wata damuwa hakan yasa naji tausayinta, Na sanar da maigida Adam a zango Halin da take ciki sai gashi ya turo da 100k abata
Adam Zango , ya kyautata mata batare da yasan wacece ba
Allah yaƙara baka duk wani arziƙi da ɗaukaka da duk wata ni'ima wadda ka roƙa da wadda baka roƙa ba dan Alfarmar soyayyar da ke tsakanin Manzon Allah [Saw] da Nana faɗima. Amin
Allah ubangiji ya cigaba da jan ragamar rayuwarka da harkokinka har zuwa inda baka taɓa zato ba… A...
Anan zamu yi magana akan amfanin garin masara da kuma tuwon masara a hade.
Garin Masara yana maganin gudawa sosai, hakan yana faruwane saboda fiber ko dusa dake cikinsa.
Yana Taimakawa narkewar abinci a cikin mutum.
Idan mutum na fama da kashi me tauri ko kuma yana hawa bandaki ya kasa yin kashi, garin masara ko tuwo yana taimakawa sosai.
Garin masara ko Tuwo yana taimakawa sosai wajan rage kiba.
Garin Masara da tuwo suna maganin ko taimakawa me ciwom zuga.
Garin masara ko tuwo yana maganin kumburin jiki.
Garin masara ko Tuwo yana maganin yunwa, bayan tuwo, ana iya yin burodi dashi ko a barbada akan abinci irin su dangin cake da sauransu a ci.
Masara na da matukar amfani sosai a jikin mutum inda ake amfani da ita wajan yin abubuwan amfani da yawa na yau da kullun.
Tana Gyara ido: Masara na da sinadarai irin su carotenoids, da lutein, da zeaxanthin wanda sune ke taimakawa wajan gyaran ido da kara karfinsa.
Masara na taimakawa abinci narkewa a cikin jikin mutum musamman saboda fiber dake cikinta.
Hakanan tana taimakawa maza sosai wajan karin lafiyar maraina.
Masara na taimakawa masu fama da matsalar mantuwa.
Gemun masara abune da ake samu a danyar masara me launin gwal wanda mafi yawanci yaddashi ake.
Amma yana da matukar amfani ga lafiyar dan adam. Wasu daga cikin amfanin gemun masara sun hada da.
Maganin hawan jini, yana sanya hawan jini ya sauka sosai saidai masana sun yi gargadin cewa, kada a shashi da yawa ko kuma a rika shanshi tare da maganin hawan jini saboda zai iya sanya jinin ya sauka fiye da yanda ake bukata.
Yana kuma maganin ciwon suga, yana sanya suga ya sauka sosai, saidai masana kiwon lafiya sun yi gargadin kada a rika shanshi tare da maganin ciwon suga dan zai iya sanya suga ya sauka fiye da yanda ake bukata.
Yana kuma yin anti-age, watau maganin abubuwan dake kawo saurin tsufa a jiki.
Ana kuma amfani dashi wajan rage kiba da maganin ciwon kirji.
Saidai mata...
Rahotanni daga jihar Sokoto sun ce 'yan Bindiga sun kashe babban soja me mukamin Captain tare da wasu sojoji 3.
Sojan me suna Ibrahim Yibranii Yohana an kasheshi ne da sauran abokan aikinsa 3 a karamar hukumar Gudu ta jihar Sokoto din.
Maharan sun yiwa sojojin kwantan baunane a kan titin Kukurau-Bangi inda kuma suka jikkata sojoji 2 da kona motoci 2 na sojojin.
Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana céwa a yanzu haka Kamfanin Mąkamãi na Najeriya (DICON) shi ke samar da mąkâmâi da albųrųsai ga wasu ƙasashen Afirka.
Ya bayyana haka ne a wajen shirye-shiryen bikin cikar DICON shekara 60 da kafuwa.
Me zaku ce?
Da Yardar Allah Daga 2027 Ba Za Mu Kara Yarda A Tsayar Mana Da Gurɓatattu Biyu Ķo Uķu A Ce Mu Zaɓi Daya Ba. Ƴan Ťàkaranmu Za Mu Fito Da Su Mu Nemawa Kanmu Mafita, Cewar Barista Audu Bulama Bukarti
Menene ra'ayinku?
Amosanin Ido illace wadda ke bukatar kulawa saboda yanda lamarin kan taba lafiyar idon mutum.
Likitoci na amfani da hanyoyin bayar da maganin digawa, bayar da maganin sha ko kuma yin aiki ga masu fama da amosanin ido.
Yana da kyau a samu likitan ido ya duba dan bada shawara irin ta kwararru ga me fama da matsalar amosanin ido.
Akwai hanyoyin gargajiya da ake amfani dasu wajan magance matsalar amosanin ido:
Shan Dinya: Masana sunce Dinya tana taimakawa masu fama da matsalar amosanin ido da sauran matsalolin ido.
Gashin Danyar Masara: Eh Gashin danyar masara dai da ake cirewa a yadda yana da matukar amfani ga masu ciwon ido musamman ma Amosanin ido, yana kuma taimakawa masu hawan jini, yana kashe abubuwan dake kawo tsufan jiki da wuri, yana kuma taimakawa masu ciwon suga sosai...