Monday, March 24
Shadow

Peter Obi ba zai bika zuwa SDP ba, APC zai dawo>>Fadar Shugaban kasa ta gayawa El-Rufai

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Fadar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ta gayawa tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da ya koma Jam’iyyar SDP cewa, Peter Obi ba zai bishi zuwa sabuwar Jam’iyyar tasa ba.

Me baiwa shugaban kasa shawara ta musamman akan harkar sadarwa, Daniel Bwala ne ya bayyana haka yayin ganawar da aka yi dashi a gidan Talabijin na TVC.

Daniel Bwala ya kawo misalin wasu ‘yan Jam’iyyar Labour party da suka koma APC irin su Valentine Ozigbo, da Balami inda yace Peter Obi ma nan gaba kadan Jam’iyyar APC din zai dawo.

Karanta Wannan  Ba zamu iya ci gaba da biyan tallafin wutar Lantarki ba>>Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *