Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Ibrahim Nura Khalid yanawa mahaifinsa, Sheikh Nura Khalid Hidima

Ibrahim Nura Khalid da a wajan Sheikh Nura Khalid wanda ya bar Musulunci ya koma Kirista amma a yanzu ya dawo Musulunci kenan.

An ganshi yana yiwa Mahaifinsa Hidima a wani Bidiyo daya watsu a kafafen sadarwa.

An ganshi yana gyarawa mahaifinsa takalmi bayan da ya fito daga Masallaci.

Karanta Wannan  Yau Sule Lamido Ke Cika Shekaru 76 Da Haihuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *