Sadiya Haruna Ta Grime Ni, Shekaru Na 35 Ita Kuma Shekarunta 48, Kuma Kafin Mu Rabu Na Ba Ta Hakuri Ya Fi Sau Milyan Duk Da Cewa Ita Ta Yi Min Laifi, Saboda Na Kama Ta Tana Cin Abinci Da Wani Gardi Da Muharraminta Ba, Cewar G-Fresh Al’Amin.
Lamarin dambarwar Auren G-Fresh Al’amin da matarsa Sadiya Haruna ya zama babban batun tattaunawa a kafafen sada zumunta da yawa.
A baya dai Hadiza Gabon ta yi hira da Sadiya Haruna a kafarta ta YouTube inda kuma ta sake gayyato Shima G-Fresh din ta yi hira dashi.