INNALILLAH WA ‘I NNA ILAIHIM RAJI’UN.

Tsohon Sanata Shiyar Arewacin Jihar Neja Sanata Ibrahim Musa Allah Ya karbi Bakuncin ka Ya sa Aljanna Tazama Makoma,
Za,Ayi jana,izarsa Bayan Sallar Azahar a babban Masallacin Juma,a na Kasa Dake Abuja.
Babu shakka Jahar Neja, Musammam Masarautan kontagora.
Allah ya Gafarta Masa Ameen