Friday, December 5
Shadow

SANARWA GA MATAFIYA: Yanzu Haka Hanyar Abuja Zuwa Kano-Kaduna Ta Cunkushe, Inda Masu Ababen Hawa Suka Yi Curko-Curko Dauke Da Matafiya Musamman Masu Zuwa Hidimar Sallah

SANARWA GA MATAFIYA: Yanzu Haka Hanyar Abuja Zuwa Kano-Kaduna Ta Cunkushe, Inda Masu Ababen Hawa Suka Yi Curko-Curko Dauke Da Matafiya Musamman Masu Zuwa Hidimar Sallah.

Idan da wata hanya da matafiya masu bin hanyar za su bi, gwamma su sauya don gudun fadawa cikin cunkuson.

Wasu rahotonnni da Rariya ta samu, sun bayyana cewa cunkoson motocib ba ya rasa na nasaba da gyaran hanya da ake yi.

Jama’a don Allah a yada (sharing) domin amfanar matafiyan dake shirin bin hanyar.

Karanta Wannan  HOTUNA DA ƊUMI-ƊUMI: KALLI YANDA 'Yáɲ Gombe Sun Daka Wawa Ga Shinkafar Seyi Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *