Malam ya bayyana cewa, ba abin mamaki bane dan ance Shehu Abdulqadir ya taba cinye naman kaza sannan ya ce kazar ta tashi kuma ta tashi.
Yace Shehu Abdulqadir waliyyine dan haka wannan ba abin mamaki bane a wajensa.