Wednesday, October 9
Shadow

Sheikh Nura Khalid Ya Halarci Taron Mabiya Shi’a Mai Taken ‘Makon Hadin Kai’

Taro ne dai wanda shugaban mabiya Shi’a na Nijeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky ke jagoranta, an gudanar da shine a jiya Laraba a Abuja, inda ake gudnarwa domin haɗa kan malamai daga ɓangarori daban-daban dake fadin kasa baki daya, kama daga musilmai da Kìrìstòcì, inda kowane banhare ke amsa gayyata tare da yin jawabai da suke da alaƙa da haɗin kai da zaman lafiya.

An gabatar da taron ne a Abuja inda malamin ya yi Magana akan Soyayyar Manzon Alĺàh SAW tare da amfanin hadin kai.

Me za ku ce?

Daga Abba Abdulaziz Fari Funtua

Karanta Wannan  Muna yin bakin ƙoƙarinmu kan matsalar tsaro - Gwamnatin Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *