Friday, January 23
Shadow

Shugaba Tinubu yayi daidai, yayi abinda tsaffin shuwagabannin Najeriya suka kasa yi>>Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II

Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi daidai game da dokar Haraji.

Ya bayyana cewa, Shugaban yayi abinda tsaffin Shuwagabannin Najeriya suka kasa yi.

Ya bayyana shugaba Tinubu a matsayin wani gwarzo.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Wannan matashiyar ta Gàuràwà wannan tsohon Màrìy saida ya gigice bayan da ya shafa mata cìnyòyì a cikin mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *