
Murtala Idris Kenan Wanda Tsananin Farin Ciki Da Murnar Auren Mawaƙi Rarara Da A’isha Humaira Ya Sadaukar Da Bijiminsa, Tare Da Alƙawarin Kai Masa Shi Har Garin Abuja
Murtala ya fito daga Sara ƙaramar hukumar Gwaram dake jihar Jigawa.
Ko ya kuke kallon wannan sadaukarwa?
Daga Abubakar Shehu Dokoki