Friday, December 5
Shadow

Soja Boy ya cewa wanda suka wallafa Bidiyon Kirkira da ya nunashi yana shafa Khirjin Rahama Sa’idu su ji Tsoron Allah

Wasu sun yi amfani da fasahar AI suka kirkiri Bidiyo da ya nuna Tauraron mawakin Batsa, Soja Boy yana shafa Kirjin Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu.

Hankalin Soja Boy din ya kai kan Bidiyon inda yayi kira a garesu da su ji Tsoron Allah.

Karanta Wannan  Shekara ɗaya maƙiya Kano su ka yi su na cin dunduniyar gwamnatin Abba, Cewa Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *