Saturday, December 13
Shadow

Sojojin Najeriya 196 sun ajiye aiki saboda cin hanci da rashin gwarin gwiwar yin yaki

Sojojin Najeriya 196 ne suka ajiye aiki saboda rashin gwarin gwiwar yin yaki da kuma cin hanci da rashin lafiya.

Sojojin sun bukaci ajiye aikin ne bisa radin kansu inda suka mika bukatarsu ga shugaban sojojin Najeriya, Lt Gen Taoreed Lagbaja.

Hakanan Shugaban sojojin ya bayyana amincewarsa akan ajiye aikin nasu.

Majiyar Sahara Reporters tace sojojin duka masu kananan mukamai ne kuma sun bayyana ra’ayin shiga aikin soja a kasashen Amurka da Turai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Da Duminsa: Abinda ya faru yayin da Peter Obi ya je yiwa 'ya'yan Buhari gaisuwa ya dauki hankula sosai, Masoyan Peter Obin sai magana suke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *