Wednesday, July 29
Shadow

Subhanallahi: Wata ‘yar fim ta yi ridda tace ta bar Musulunci ta koma Kirista

Tauraruwar fina-finan Kudu, Halima Abubakar ta bayyana cewa ta bar Addinin Musulunci inda tace ta yi ridda ta koma Kirista.

Ta bayyana hakane bayan wata rashin lafiya da ta yi ta tsawon lokaci amma daga baya ta warke.

Halima Abubakar dai na daya daga cikin wadda akewa kallon Mutunci kasancewarta musulma a baya.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnati ta fitar da jihohi 20 da za'a yi ambaliyar ruwa inda tace mutane su shirya, idan zai yiyu su canja wajan zama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *