Thursday, May 8
Shadow

Taliya Ba Za Ta Yi Tasiri Ba A Zaɓen 2027 Saboda Kan Mage Ya Waye, Cewar Sanata Babba Kaita

Taliya Ba Za Ta Yi Tasiri Ba A Zaɓen 2027 Saboda Kan Mage Ya Waye, Cewar Sanata Babba Kaita.

Wayewa a siyasa ita ce damawa da kowa ba tare da la’akari da ƙabila ko addini ko yankin da mutum ya fito ba, don haka ya zama wajibi a dama da dukannin bangarorin ƙasar nan muddin ana yin siyasa ne don cigaban al’umma.

Yin wani abu akasin haka kuskure ne babba a siyasance, domin mutane ba su da mantuwa. Komai daren daɗewa za su rama abin da aka yi musu idan lokacin yin ramuwar ya zo. Duk da cewa mutane na cikin yunwa da fatara, a wannan karon Taliyarka ba za ta yi ma amfanin komai ba saboda kan mage ya waye!

Karanta Wannan  Najeriya ta fada Duhu yayin da matsalar wutar lantarki ta sake aukuwa, Ji Jihohinnda lamarin ya shafa

Daga Jamilu Dabawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *