Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul kenan a wannan Bidiyon inda yake bayyana cewa ya tafi kasar Saudiyya dan yin Ibada dannan yayi tallar Danwake.
A nan Najeriya dai ya shiga gurare daban-daban inda yayi tallar Dan Waken.

Neman halak da dadi