Wednesday, April 8
Shadow

Taufa: Kalli Bidiyon Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya tafi kasar Saudiyya dan yin tallar Dan Wake acan

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul kenan a wannan Bidiyon inda yake bayyana cewa ya tafi kasar Saudiyya dan yin Ibada dannan yayi tallar Danwake.

A nan Najeriya dai ya shiga gurare daban-daban inda yayi tallar Dan Waken.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tinubu na son ya dauki Kwankwaso a matsayin mataimaki a 2027 shiyasa ya ya sauke Ganduje daga shugaban APC, ji bayani dalla-dalla

1 Comment

Leave a Reply to usman mohd bajoga Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *