Tinubu Mutum Ne Mai Tausayin Bai Ji Daɗin Halin Da Aka Shiga Kan Tsadar Man Fetur Ba – Cewar Fadar Shugaban Kasa.
Fadar shugaban ƙasar ta ƙara da cewar, Shugaba Tinubu yana tausayin ‘yan Najeriya, daga China ya umarci a wadata ƙasa da man fetur don samawa talaka sauƙin nemansa
Me zaku cev?