Friday, October 4
Shadow

TIRƘASHI: Muna Ƙara Faɗa Ba Za Mu Yi Juyíɲ Mulki A Najeriya Ba, Céwar Shugaban Sojoji

Babban Hafsan Sojin kasa (COAS), Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, ya ce rundunar soji ba za ta taɓa amsa kiraye-kirayeɲ da matasan Najeriya da wasu masu ruwa da tsaki da jiga-jigai ke yi mata ba na kawo cikas ga mulkin dimokradiyya a Najeriya ba

Menene ra’ayinku?

Karanta Wannan  WATA SABUWA: Harajin da ƴan Nijeriya ke biya ya yi kadan – Bill Gates

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *