Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe dai Hassan Make-Up da Teema Makamashi sun shirya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema makamashi da abokin fadanta, Hassan Make-Up sun shirya.

Hassan Make-Up ne ya wallafa Bidiyon Teema ta hau wakar da aka masa inda yace ya yafe mata duk wani abu data masa.

Wasu dai sun ji dadin hakan inda wasu ke nuna rashin jin dadin hakan.

https://www.tiktok.com/@officielhassanmakeup227/video/7635212651626368264?_r=1&_t=ZS-961SqtFk1A1
Karanta Wannan  Masu Gàrkùwà da mutane sun sace dalibai 2 a kofar makarantarsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *