Friday, December 26
Shadow

Trump ya saka mu gaba >>Akpabio ya koka a lokacin tantance Janar Christopher Musa

Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio ya koka da cewa, Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya matsa musu.

Ya bayyana hakane yayin tantance Janar Christopher Musa a matsayin sabon Ministan tsaron Najeriya.

Ya fadi cewa ya kamata a tambayi Janar Christopher Musa wane irin martani zai baiwa Shugaban Amurkar.

Akpabio ya bayyana hakane yayin da aka bukaci cewa a kyale janar Christopher Musa ya wuce ba tare da an masa tambayoyi ba.

Karanta Wannan  'Yan majalisar Tarayya sun karawa kansu hutun sati daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *