January 9, 2026 by Bashir Ahmed Wadannan wasu tsaffin hotunan gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ne kamin ya zama gwamna da suka dauki hankula. Hawan Daushe 2016 Akwai darasi a hotunan nan, Mai girma gwamna lokachin bai san masoyan shi ba ,Kujerar mulki me tara masoyan karya .Copied ✍🏻 pic.twitter.com/2s1zZhvV5Z— Comrade Ibrahim Fada (@IbraheemFada) January 9, 2026 Karanta Wannan Matsalar tsaro ta janyowa Najeriya asarar Naira Tiriliyan 7.17 sannan kaso 40 na dabbobin da ake dasu sun salwanta saboda matsalar