Wednesday, March 18
Shadow

Wadda tafi kowa tsufa a Duniya ta mùtù tana da shekaru 116

‘Yar kasar Brazil da aka yi amannar tafi kowa tsufa a Duniya me suna Inah Canabarro Lucas ta mutu tana da shekaru 116.

Ta mutu ne ranar Laraba. A baya da aka taba tambayar ta game da yawan shekarunta da dalilin hakan tace daga Allah ne.

Yanzu wadda aka baiwa wannan kambu na wanda tafi tsufa a Duniya itace Ethel Caterham dake zaune a kasar Ingila wadda ke da shekaru 115.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tinubu ta yi ikirarin cewa daga Saudiyya sai Nigeria wajan saurin habakar tattalin arziki amma an gano Karyane wannan ikirarin na gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *