
Dan gidan me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II me suna Adam Lamido Sanusi na tambayar shin me ya faru game da kubutar da daliban jihar Kebbi?
Ya tambayi cewa shin Sulhu aka yi, bai ji an kama kowa ba sannan bai ji an kira sunan kowa ko kuwa yaran kawai dawowa suka yi da kansu?

A jiya ne dai gwamnati ta sanar da Kubutar da dalibai 24 na makarantar MAGA dake jihar Kebbi da aka yi garkuwa dasu.