Thursday, February 6
Shadow

Wani gurin Ibada ya bayyana a Legas inda musulmai da kirista ke zuwa suna ibada tare

Wani guri da ake kira da Jehova Allah a Legas ya bayyana

inda musulmai da Kiristoci ke haduwa su yi Ibada.

Gurin ana karatun Qur’ani a cikin sa sannan ana wakewake da addu’a irin ta Kiristanci.

Lamarin ya baiwa mutane mamaki sosai musamman ganin yanda ba kasafai aka cika samun irin wannan hadaka ba a kasarnan.

Rahoton jaridar Punchng yace an gina wajan ne shekaru 12 da suka gabata dan samar da hadin kai tsakanin musulmai da kirista.

Karanta Wannan  Farashin litar mai a Najeriya zai sake haura naira dubu daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *