Tuesday, January 13
Shadow

Wani Kamfanin kasar Amurka zai gina Otal a Duniyar wata

Kamfanin Ndivia na kasar Amurka suna shirin gina Otal a Duniyar wata nan da shekarar 2032.

Kudin shiga otal din zasu kama Dala $416,667 watau kwatankwacin sama da Naira Miliyan 500.

Idan hakan ta tabbata wannan zai zama Otal na farko a Duniyar wata.

A shekarar 2029 ake tsammanin fara shirye-shiryen ginin inda ake sa ran kammalawa a shekarar 2031.

Karanta Wannan  Wutar Awanni 2 kacal jihohin Katsina, Jigawa da Kano ke samu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *